Taba Ka Lashe
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da…
- Indexed episodes, last 90 days
- 7
- Latest publication
- Sep 22, 2026
- Audience
- Checking…
- Earliest in this view
- Jul 14, 2026
Latest episodes
Taba Ka Lashe: 16.09.2026 (opens the original)
Read excerpt
Rawani guda ne daga cikin al'adu mafi kololuwar daraja a kasar Hausa, tasiri da kima da muhimmancinsa na nuna kamala da iko da mutuncin wanda yake sanye da shi.
Taba Ka Lashe: 02.09.2026 (opens the original)
Read excerpt
Ko kun san cewa, Hausa na daga cikin manyan harsuna da ake amfani da su a Nahiyar Afirka kuwa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari a kan wannan batu.
Taba Ka Lashe 19.08.2026 (opens the original)
Read excerpt
Shirin ya duba batun mayar da sadaki bayan mutuwar aure a Jamhuriyar Nijar da ya janyo zazzafar muhawara a tsakanin al'umma, musamman na garin Gaya a jihar Dosso
Taba Ka Lashe 04.08.2026 (opens the original)
Read excerpt
Shirin ya duba kungiyar matan zumunta da ke hada kan mata mabiya addinin Kirista a majami'u don tallafa wa juna da hidimta wa ubangiji,
Taba Ka Lashe: 22.07.2026 (opens the original)
Publishing over time
Last 90 days. Choose a month to open its work.
Recurring subjects
Named in the text we hold. One piece can cover several.
Not enough subject data for this period yet.
Audience
No verified audience measurement yet.
About this data
Counts cover the work we have indexed. Tone needs enough text and a confident classification. Excerpts and episode notes are not full articles or transcripts.
Identity or attribution wrong? Suggest a correction.