Muhallinka Rayuwarka
Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).
- Indexed episodes, last 90 days
- 6
- Latest publication
- Sep 19, 2026
- Audience
- Checking…
- Earliest in this view
- Jul 25, 2026
Latest episodes
Matsalar ambaliyar ruwa da ake samu duk lokacin damina a ƙasashen Afrika (opens the original)
Read excerpt
Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako ya yi duba ne kan matsalar ambaliyar ruwa da ake fuskanta kowace shekara lokacin damina a sassan ƙasashen Afrika. Kamar kowace shekara, a bana ma ana hasashen samun ambaliyar ruwa a wasu kasashen yammacin Afrika, inda akan samu rasa rayuka da dukiya mai tarin yawa. A Najeriya, an sha samun hasarar rayuka a sanadin matsalar ambaliyar ruwan, da kan rutsa da wasu yankunan kasar. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...
Alfanun gandun daji wajen baiwa muhallin ɗan Adam kariya daga gurɓacewa (opens the original)
Read excerpt
Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani a wannan mako ya mayar da hankali ne kan gudunmawar Gandun daji ga ci gaban Muhalli a wani yanayi da duniya ke ganin ta'azzarar matsaloln da ke illa ga muhalli walau na kai tsaye ko kuma wanda ɗan adam kan haddasa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
Ƙarancin yashin gini na haddasa rikici tsakanin jama'a da illa ga muhalli (opens the original)
Read excerpt
A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan yadda aikin gine gine ke haddasa bukatar yashi wanda nemanshi ke zama matsala tsakanin jama'a, da kuma illa ga muhalli da wurin noma da hanyoyin ruwa da sauransu. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...
Yadda dazuka ke taimakawa wajan kare muhalli (opens the original)
Read excerpt
Shirin Muhallinka rayuwarka na wannan mako tare da Nasiru Sani ya duba irin gudun mawar da dazuka ke bayar wa wajan kare muhalli daga matsalar sauyin yanayi. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......
Matakan da manoman Nijar ke ɗauka a lokutan da aka fuskanci ƙarancin ruwan sama (opens the original)
Read excerpt
A Jamhuriyar Nijar,manoman dai sun fara da taka tsan-tsan ne saboda tsila-tsillar saukar ruwan shukar da suke fuskanta da kuma yanda ake samun dogon lokaci kafin saukar wani ruwan bayan saukar na farko, abun dake sanya shukar da suka yi ta mutu a ɗan wani lokaci.
Publishing over time
Last 90 days. Choose a month to open its work.
Recurring subjects
Named in the text we hold. One piece can cover several.
Audience
No verified audience measurement yet.
About this data
Counts cover the work we have indexed. Tone needs enough text and a confident classification. Excerpts and episode notes are not full articles or transcripts.
Identity or attribution wrong? Suggest a correction.