Skip to content
HeyJared

Muhallinka Rayuwarka

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).

Podcast · By RFI Hausa · Hausa · Official site

Indexed episodes, last 90 days
4
Latest publication
Aug 15, 2026
Audience
Checking…
Earliest in this view
Jul 25, 2026
The latest indexed work is over 30 days old. There may be a gap in what we hold.

Latest episodes

  1. Episode · Aug 15, 2026

    Ƙarancin yashin gini na haddasa rikici tsakanin jama'a da illa ga muhalli (opens the original)

    Episode notes

    Read excerpt

    A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan yadda aikin gine gine ke haddasa bukatar yashi wanda nemanshi ke zama matsala tsakanin jama'a, da kuma illa ga muhalli da wurin noma da hanyoyin ruwa da sauransu. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...

  2. Episode · Aug 8, 2026

    Yadda dazuka ke taimakawa wajan kare muhalli (opens the original)

    Episode notes

    Read excerpt

    Shirin Muhallinka rayuwarka na wannan mako tare da Nasiru Sani ya duba irin gudun mawar da dazuka ke bayar wa wajan kare muhalli daga matsalar sauyin yanayi. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......

  3. Episode · Aug 2, 2026

    Matakan da manoman Nijar ke ɗauka a lokutan da aka fuskanci ƙarancin ruwan sama (opens the original)

    Episode notes

    Read excerpt

    A Jamhuriyar Nijar,manoman dai sun fara da taka tsan-tsan ne saboda tsila-tsillar saukar ruwan shukar da suke fuskanta da kuma yanda ake samun dogon lokaci kafin saukar wani ruwan bayan saukar na farko, abun dake sanya shukar da suka yi ta mutu a ɗan wani lokaci.

  4. Episode · Jul 25, 2026

    Illolin karancin gonaki kusa da jama'a da yadda ya shafi burin bunkasa samar da abinci (opens the original)

    Episode notes

    Read excerpt

    Sau da dama, masu burin shiga harkokin noma a Nigeria kan canza tunaninsu, sakamakon rashin samun gonakin da za su noma kusa da gari, lamarin da kan tilasta su jingine aniyarsu ta yin noma. Gwamnatin Nigeria dai, ta sha kira ga ‘yan kasar da su koma gona, la’akari da yadda Allah ya albarkaci kasar da wadatattun filayen noma da kuma yanayi mai kyau da za a iya noma kowane irin nau’in kayan abinci.

Publishing over time

Last 90 days. Choose a month to open its work.

Recurring subjects

Named in the text we hold. One piece can cover several.

Audience

No verified audience measurement yet.

About this data

Counts cover the work we have indexed. Tone needs enough text and a confident classification. Excerpts and episode notes are not full articles or transcripts.

Identity or attribution wrong? Suggest a correction.

See coverage about Muhallinka Rayuwarka