Skip to content
HeyJared

Ilimi Hasken Rayuwa

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya.

Podcast · By RFI Hausa · Hausa · Official site

Indexed episodes, last 90 days
6
Latest publication
Sep 22, 2026
Audience
Checking…
Earliest in this view
Jul 8, 2026

Latest episodes

  1. Episode · Sep 22, 2026

    Gwamnatin Kano na shirin tilasta koyar da ilimin Kwamfuta a makarantun Firamare da Sakandare (opens the original)

    Episode notes

    Read excerpt

    Shirin Ilimi Hasken rayuwa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda majalisar dokoki jihar Kano ta bukaci a mayar da ilimin Kyamfuta dole a matakin makarantun Firamare da Sakandare. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.

  2. Episode · Sep 15, 2026

    Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda (opens the original)

    Episode notes

    Read excerpt

    A yau shirin ya mayar da hankali ne kan matakin gwamnatin Najeriya kasa mafi yawan al'umma a nahiyar Afirka da ke shirin horas da malaman makaranta sama da miliyan guda. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.

  3. Episode · Sep 1, 2026

    Gudunmowa ko kuma illar da shafukan sada zumunta ke yiwa al'adun Bahaushe (opens the original)

    Episode notes

    Read excerpt

    Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya duba irin yadda guguwar kafafen yada labarai da shafukan Internet ke barazana ga al'adun Hausawa da salon rayuwarsu. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.

  4. Episode · Aug 18, 2026

    Yadda matasa suka ƙera jirgi maras matuƙi mai cin Kilomita 30 a Kano (opens the original)

    Episode notes

    Read excerpt

    Shirin a wannan makon ya leka Kanon Najeriya, inda aka gano wani sabon tarihin bunkasar kimiyya da fasaha da matasan yankin ke jagoranta. Wannan gagarumar bajinta dai wani matashi Abubakar Waiya, wanda ya daɗe yana fafutukar kera na'urorin shawagi ne ya ƙera jirgi maras matuƙi domin taimakawa ɓangaren tsaro da kuma boma. Jirgin da ya kera a yanzu yana da ikon tashi da kansa har na tsawon kilomita 30 ba tare da ya ɓace ba. Wannan na'ura tana da aiyuka na musamman da aka tsara ta don yi, kamar fes

  5. Episode · Jul 14, 2026

    Makomar ilimin yara a Kano na cikin halin rashin tabbas (opens the original)

    Episode notes

    Read excerpt

    Shirin na wannan makon cigaba ne kan wanda muka gabatar a makon jiya, wanda ya gano yadda yara a wasu yankunan jihar Kano basa zuwa makaranta saboda yawon tallace-tallace domin tara kudin kayan ɗaki. Yayin da su kuma mazan suke diban yashi da fasa Dutse, da sunan wai su taso suna da sana'ar dogaro da kai. Yankunan da wannan lamari yafi kamari sun hada da Challawa, Kafin Maiyaki, Madobi, Gora, da Kanwa. Idan ba a manta ba, a makon da ya gabata mun kawo rahoton yadda wasu makarantu suka koma danda

Publishing over time

Last 90 days. Choose a month to open its work.

Recurring subjects

Named in the text we hold. One piece can cover several.

Audience

No verified audience measurement yet.

About this data

Counts cover the work we have indexed. Tone needs enough text and a confident classification. Excerpts and episode notes are not full articles or transcripts.

Identity or attribution wrong? Suggest a correction.

See coverage about Ilimi Hasken Rayuwa