Dandalin Siyasa
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta.
- Indexed episodes, last 90 days
- 9
- Latest publication
- Sep 5, 2026
- Audience
- Checking…
- Earliest in this view
- Jul 4, 2026
Latest episodes
INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen gwaji na shugaban ƙasa gabanin zaɓen 2027 (opens the original)
Read excerpt
Shirin na wannan makon, ya karkata ne kan yadda jam'iyyun siyasa ke ƙoƙarin cimma matsaya game da yadda za su tunkari zaɓen 2027, daidai lokacin da Hukumar zaɓen Najeriya mai zaman kanta INEC, na duba yiwuwar gudanar da zaɓen gwaji amma, na shugaban ƙasa, domin tantance shirye-shiryen tsarin zaɓen na baɗi. Wannan na zuwa ne, yayin da cikin makon jiya, aka jiyo Shugaba Bola Tinubu na bayyana cewa ɓangaren Arewacin ƙasar ne ya fi cin gajiyar wasu daga cikin sauye-sauyen da gwamnatinsa ta ƙaddamar,
Ƴan adawa sun kaɗa hantar jam'iyar APC mai mulki a Najeriya (opens the original)
Read excerpt
Yayin da aka kaɗa gangar siyasa gabanin zaɓen shekarar 2027 da ke kara kusantowa, ƴan siyasa na ci gaba da gabatar da manufofi da alƙawuran da suke cewa za su inganta rayuwar ƴan Najeriya. A wannan makon, batun tallafin man fetur, sake bude iyakokin ƙasa da matsalar tsaro sun sake zama wasu daga cikin muhimman batutuwan da ƴan adawa ke amfani da su wajen ƙalubalantar gwamnati. Ku lasha alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Michael Kuduson...........
Tasirin zaɓen gwamnan Osun ga babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027 (opens the original)
Read excerpt
Shirin Dandalin Siyasa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan tasirin zaɓen gwamnan jihar Osun yayin da ake tunkarar babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027. Shirin ya kuma yi duba game da halin da ake ciki a zaɓen na Osun, kama daga rikicin siyasa da kuma zarge-zargen da abokan hamayya ke yi wa juna. Latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin...
Muhawara ta dawo sabuwa kan cancantar shigar Malamai cikin Siyasa a Najeriya (opens the original)
Read excerpt
Shirin 'Dandalin Siyasa' na wannan makon ya tattauna ta Shiekh Dr Ahmad Mahmud Gumi kan matsayar da ya ɗauka ta goyon bayan bai wa Malamai damar shiga a dama da su a Siyasar Najeriya. Zalika shirin ya waiwayi ganawar da aka yi tsakanin Limaman Mujami'un Katolika da kuma shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu a fadar gwamnati.
INEC ta sha alwashin baiwa mara ɗa kunya a babban zaɓen Najeriya na 2027 (opens the original)
Read excerpt
Shirin ‘Dandalin Siyasa’ tare da Nura Ado Suleiman kamar kowanne mako a wannan karon ma ya yi duba kan manyan lamurran siyasar Najeriya har ma da wasu yankunan Yammacin Afirka. Sha’anin Siyasa a Najeriya dai na ci gaba da ɗaukar ɗumi la’akari da tun karar manyan zaɓukan da za su gudan a farkon shekara mai kamawa ta 2027.........zaben da ake cigaba da tafka muhawara kansa gami da bayyana ra’ayoyi a tsakanin waɗanda ke da ƙwarin gwiwar zai sama karɓaɓɓe da kuma waɗanda ke ce wa da wuuya a ga wani
Publishing over time
Last 90 days. Choose a month to open its work.
Recurring subjects
Named in the text we hold. One piece can cover several.
Audience
No verified audience measurement yet.
About this data
Counts cover the work we have indexed. Tone needs enough text and a confident classification. Excerpts and episode notes are not full articles or transcripts.
Identity or attribution wrong? Suggest a correction.