Dandalin Fasahar Fina-finai
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo.
- Indexed episodes, last 90 days
- 1
- Latest publication
- Jul 11, 2026
- Audience
- Checking…
- Earliest in this view
- Jul 11, 2026
Latest episodes
Manyan labaran da suka wakana a wannan mako a duniyar fina-finai (opens the original)
Read excerpt
A cikin shirin na wannan rana zamu zagaya da ku masana’antun shirya fina-finai don tsamo muku manyan labaran da suka wakana a wannan mako. Akwai mu da yadda aka fitar da jerin fina-finan da suka fi jan hankalin ƴan kallo a watanni 6 na wannan shekara daga ƙasar India. Muna tafe da yadda muhawara ta barke a shafukan sada zumunta, kan yadda jarumai daga jihar Plateau suka mamaye Kanywood, yayin da ake da karancin jarumai daga jihar Katsina.
Publishing over time
Last 90 days. Choose a month to open its work.
Recurring subjects
Named in the text we hold. One piece can cover several.
Audience
No verified audience measurement yet.
About this data
Counts cover the work we have indexed. Tone needs enough text and a confident classification. Excerpts and episode notes are not full articles or transcripts.
Identity or attribution wrong? Suggest a correction.