Bakonmu a Yau
A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya.
- Indexed episodes, last 90 days
- 22
- Latest publication
- Sep 23, 2026
- Audience
- Checking…
- Earliest in this view
- Aug 19, 2026
Latest episodes
Alhaji Shehu Ashaka kan yadda lamura ke tafiya bayan buga kugen siyasa (opens the original)
Read excerpt
A Najeriya, yayin da jama’a ke ci gaba da kokawa dangane da rashin tsaro da kuma tsadar rayuwa, a nasu ɓangare kuwa ƴan siyasa waɗanda ke da alhakin tafiyar da lamurran jama’a da kuma samar da tsaro, sun duƙufa ne ta fannin yaƙin neman zaɓe. Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Alhaji Shehu Ashaka, ɗaya daga cikin dattijai a yankin Arewacin Najeriya, domin jin yadda yake kallon makomar alaƙa tsakanin al’umma da kuma ƴan siyasar ƙasar a daidai lokaci da aka buga kugen siyasa. Ku latsa alamar sauti do
Aissami Mahamadou kan dalilin Amurka na zuba jari a sashen Uranium ɗin Nijar (opens the original)
Read excerpt
Ana ci gaba da ɗiga ayar tambaya a game da dalilan da suka sa Amurka ta amince ta bai wa kamfanin Global Atomic Corporation na ƙasar Canada dala million 414 don gaggauta zuba jarin haƙo makamashin uranium a jamhuriyar Nijar, duk da cewa alaƙa ta yi rauni tsakanin mahukuntan birnin Yamai da na Washington tun bayan kifar da gwamnatin dimokuraɗiyya a ƙarƙashin Mohamed Bazoum. A game da wannan batu ne Abdoulkarim Ibrahim ya zanta da masani harkar haƙar ma’adinai a ƙasar ta Nijar Aissami Mahamadou Tc
Ƙungiyoyi sun yunƙura don tabbatar da adalci ga matasan da suka mutu a jihar Neja (opens the original)
Read excerpt
A Najeriya, ƙungiyoyi masu zaman kansu sun yunƙuro domin tabbatar da cewa an gudanar da bincike tare da hukunta masu hannu wajen mutuwar matasa aƙalla 37 lokacin da suke tsare a hannun jami’an tsaro n Civil Defense a jihar Neja da ke tsakiyar ƙasar, lamarin da ya yi matuƙar tayar da hankula. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Comrade Abubakar Abdullahi, shugaban ƙungiyar Human Freedom International, ɗaya daga cikin ƙungiyoyin da ke neman ƙwato wa waɗannan mutane haƙƙokinsu, wanda ya yi masa
Muhd Ladan kan dakatar da samar da takardun kuɗin bai ɗaya da BRICS suka yi (opens the original)
Read excerpt
Ƙasashe mambobin Ƙungiyar BRICS da suka gudanar da taronsu na shekarar bana a ranakun 12 da kuma 13 ga wannan wata na Satumba, sun yanke shawarar dakatar da shirinsu na samar da takardar kuɗin bai ɗaya, domin kawo ƙarshen amfanin da Dalar Amurka a tsakaninsu. Domin jin dalilin ɗaukar wannan mataki da kuma sabuwar dabarar da suka runguma, Nura Ado Suleiman ya tattauna da mai magana da yawun ƙungiyar ta BRICS reshen Yammaci da Tsakiyar Africa, Muhd Bashir Ladan. Latsa alamar sauti don sauraren tat
Hamza Idris kan yadda ƴan Jarida a Najeriya da sassan Afrika ke fuskantar barazana (opens the original)
Read excerpt
Ƙungiyar Editocin kafafen yaɗa Labaran Najeriya ta koka kan ƙaruwar yadda jami’an tsaro ke cin zarafi da kuma take hakkin da ‘Yan Jarida, matsalolin da ka iya daƙile ‘yancin manema labarai. Cikin sanarwar da ta fitar bayan ganawa a Kano, ƙungiyar Editocin Najeriyar ta buƙaci kawo ƙarshen yadda ake fakewa da wasu dokoki ciki har da na hukunta laifukan da suka shafi Intanet, wajen yin barazana ga ayyukan jarida, duk da kasancewar fannin ginshiƙi a tsarin Dimokaraɗiya. Kan wannan, Nura Ado Suleiman
Publishing over time
Last 90 days. Choose a month to open its work.
Recurring subjects
Named in the text we hold. One piece can cover several.
Audience
No verified audience measurement yet.
About this data
Counts cover the work we have indexed. Tone needs enough text and a confident classification. Excerpts and episode notes are not full articles or transcripts.
Identity or attribution wrong? Suggest a correction.